Thursday, April 7, 2016

Dalilin zamu ci gaba da zarge jam’iyyar PDP – Jam’iyyar APC

– Wata jam’iyya wanda take yi mulki a gwamnatin tarayya mai suna All Progressives Congress (APC) ta bayyana wanda zata ci gaba data bukaci ma jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) saboda matsaloli wanda Najeriya take fuskanta

– Jam’iyyar PDP tace wanda jam’iyyar PDP tane ta kashe kaddarorin kasar Najeriya inda ta yi mulki na shekaru 16, ba tare da zaman gaban mutanen Najeriya

– Wata jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yankin Kudu maso gabashin kuma ta maganta wanda bata gaji data zargi wata jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na koman bayana tattalin arzikin Najeriya

ci gaba

Tutar jam’iyyar APC da PDP

Wani jami’i mai hudda da jama’a na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya yankin Kudu maso gabashin Najeriya mai suna Osita Okechukwu ya bayyana wanda wata jam’iyyar APC, zata ci gaba da zargi wata tsohuwar jam’iyya, wanda ta kasa data gyra Najeriya da kuma cire kasan daga koman bayan tattalin arzikin, inda Najeriya ta samu kudaden da yawa daga Mai, wanda ta karbo inda ta yi mulki na shekaru 16. Jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Okechukwu yace: “A maganan gaskiya, yadda jam’iyyar APC ko Shugaba Muhammadu Buhari zasu tsayad da bukaci ma gwamnatin tarayya a karkashin jam’iyyar PDP na shekaru 16 da suka wuce. Jam’iyyar PDP ta hallaka tattalin arzikin Najeriya. Shugaba Buhari ya bayyana wanda jam’iyyar PDP, ta kashe kudaden Najeriya, inda take da mulki. Wani abun gaskiya ne.”

KU KARANTA KUMA:

Wani mai magana da yawun, kuma ya amsawa kan maganan wani Ciyaman jam’iyyar PDP mai suna Sanata Ali Modu, wanda ya shawarci ma jam’iyyar APC da gwamnatin tarayya a karkashin Shugaba Buhari dasu tsaya da lalata jam’iyyar yan adawa kan koman bayan tattalin arzikin kasan.

The post Dalilin zamu ci gaba da zarge jam’iyyar PDP – Jam’iyyar APC appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM http://ift.tt/23ev3eH
via IFTTT

No comments:

Post a Comment